All posts by asiyabashiraliyu

I'm Asiya bashir Aliyu living in Sokoto I'm simple with simple life

*****AZLA*****NA ASEEYAH BASHEER19Azla tabude idanta ahankali tana kallansa dawani yanayi nadaban tuni jikinsa  yamutu,  turasa tai dakarfinta , ta tashi tayi hangar room dinta,Jimana ta tsaya cak batareda tajiyoba,Ina bukatar kwayar idanki zan saka nawa idan hakika hakan shizai kara tabbatar min da abunda nake zargi,Kada kayaudari zuciyarka  ,Ni banasanka hasalima banda , sekuma tayi shiru, ki ida zancen azla bakida makiyi kamar ni, koh shine abunda bakinki kesan furtawa , yataso yarikota hanna yensa kan kafadarta azla yakira sunanta awani yanayi mai wuyar fassara,Meyasa bakida tausayi ne shin wai ke bazuciya akirjinki ne ko ko ba musulma bace ke jibeni jibi yanda naxauce saboda sanki, duk randa bakinki yafurta Kalmar tsana ko ki agareni senaji tamkar ana zubawa zuciyata garwashi, plss azla kada kisake cewa ba kya sona wlh zuciyata kuna take tafasa take,Uhm…lallai maza bakuda kirki bakuda kunya yanzu har bakinka ya iya furtawa wani cewa vashida imani ko tausayi kamanta abunda kayimun abaya kamanta cin zarafi da wulakanci da kamun abaya kokuwa  brain dinka yamanta kunyatani dakayi a bainar jama’a ko kuwa sekuma tafashe da kuka…Relax azla wlh duk fassarar dakika mun bahaka abun yakeba ni nayi ne saboda na nuna miki cewa har gobe akwai nasamanka saboda yanda kika dauki rayuwa bahaka takeba,Ki wulakanta talaka kita kashi , Kiyi yanda kika gadama saboda kawai kinada kudi kinada kyau da asali,Azla bahaka abun yakeba yakamata kicanza ,,,Shiru yayi ganin yadda ta tsananta kukanta kallanta yake se ajiyar zuciya take….Murya akasa yace azlaKidauki komai as past tense plss Allah ma idan kayi masa laifi yana yafe muna balantana dan Adam , Be kamata kiyi judge dina tahakaba, hup my apology will be accepted ….Harara tabisa da idanta cike da kawalla,,Okey idan so kike kirama ni zan baki dama duk Marin Dana miki kirama Indai hakan zai miki dadi kuma zaki manta abunda yawuce,,,Wani dadi ne yalullube zuciyar azla amma setaboye ,,Tace ai dama zan rama bawai na hakura bane…Ido yazaro hava.Yarinyar nan Yr duniyace takwarai..Shikenan kirama Indai zaki huce ki karbi zuciyata …Bakada mazauni azuciyata farooq kadaine aciki…Ya isheki kada ki sake ambata Sunan wani agabana balantana ki kirashi da Sunan zuciyarki tabasa mazauni kina jina yakarashe zancen cikin tsawa …Ta tsorata da ganin yanayinsa rabonta data gansa a wannan yanayin tin sanda yake suburbuda mata mari,,Nimadai asea labewa nayi ganin antabo namiji zaki …Yauma kamar kullum sun fito tare domin karyawa bawanda yama wani magana se satar kallan juna suke dasun hada ido se su basar …Arnaf yariga gamawa yazo kan kujera yana kallo aljazeera Itama din kan kapet tazube tana kallonta yadubeta yakauda kai..Se wani gyaran murya yayi irin na kasaitattun mazan nan.. YaceKamar yadda nayi Al kawari sati biyu zan  maidaki gidanku to yau sora 3dyz so inaga tin yau Zan maidaki,Ni musulmine nayadda da kaddara khairan da sharran so inaga tinda zuciyata takasa ciyo taki zuciyar dayaki gwara kawai na hakura ki aure Wanda kike so …So kishirya zan sauke ki gidanku den sena wuce hospital dina…Ba inda zanje kwana kin daka diva se sun cika ,,,,Kafada yadaga k wannan kuma ki kika yankewa kanki baruwana ya tashi yayi ficewarsa yabarta azaune tamkar wadda akadasa,,Haka tazauna adaskare har kusan 12 tinani bawanda batayiba aranta…Shikuwa arnaf yayi hakanne kawai dan yagano ko tanasansa “”Yaune takama Saturday gobe ne 2weeks randa azla zata koma gidansu …Shiri tayo cikin kana nan kaya abunda bata taba sawaba tin zuwanta gidan Sa,, Riga da wando ne yellow fall of top dakuma jar bump shot tana de gashinta wato ponytailShez looking natural hot,,Nikaina asea seda namatsa nabata hanya ganin yadda take tafiya tanajin tausayin taka kasa….Arnaf shikuwa wasu irin kana nan kaya yasaka sun kama jikinsa sosai, bakar Riga se maron din wando kirar kampanin farada,Yayi kyau matuka dakaganshi kaga dawa namiji uban maza kenan….Tare suka sauko kasa dai dai  kofar dakinsa sukayi kicibis cak kowanensu yatsaya Yana kallan dan uwansa  karasowa suke suna fuskantar juna batareda sun San abunda suke hannunsa yakai kan beautiful face dinta itama haka suna shafar lallausar face’s dinsu fuskokinsu dauke da murmushi mai nuna tsan tsan so da kauna,,Kiss yakaimata a hannunta yana mata wata signa dauke idanta tayi kan NASA ..can tajishi yajayota tareda hugging dinta yanamai sauke ajiyar zuciya ..Yadogo beautiful face dinta yasake aikamata wani asako a brain dinta sekuma yakai dubansa ga lips dinta dasuke pink sharr dasu ,,Jiki na rawa yasake kaimata wani kiss a lips sejinta yayi tacabke masa lips tana maida reply , kafafunsa ne suka kasa daukarsa sekasa jajisu azla tabisa sukayi kasa shine akasa itace samansa ,,Sun dade ahaka daga baya tadan motsa can itakuma tadago idanta arufe tana sana’ar shakarsa …Yabita dakallan so da mamaki ahankali yace azla tabude idanta batareda takallesava yace meyasa everytym nake ganin kina shakata ,,,Fuskarta tadago batace uffan ba yasake tmbyr ta nan ma tayi shiru dolensa yakyaleta”””Yasake kiran sunanta dawata murya mai nuna tausayi …Anta wa’ana wahid””Ana afkur biki lailatul nahar…Ido kawai tazuba masa tana harararsa Can kamar bazata tankaba sekuma tace I hate u i hate uZuciyarsa yadafe yana wani girgiza kansaNafada miki idan ba gawata kike San ganiba kidena fadar kin tsaneni kisani kina halbin zuciyatane da manyan munanan kalamanki…..””” bayan dawowarsa hospital ne yakirata taxo yafiddo wani kwali yana walkiya sekamshi gurin keyi ya mika mata gashi ki karba ,,miye aciki .Irin tiraren takike San shakane ajkina shine nasiyo miki …Ta tabe baki baxan karba ba bana bukata…Ajiye mata yayi kan cinyarsa yace ina bukatar idan har kinasona gobe kisaka wannan tiraren kafin muje gidanku…Idan kuma bakisaba to na yarda lallai bakisona…Oho day ba abunda zaisa nasaka wannan tiraren mai warin makewayi..Murmushi yayi aransa yace mata mata ba amusu dai dai abunda take shaka tana lumshe ido shine yanzu zatakira dawarin makewayi…Sanye take cikin Prom gown peace da ratsin red hiph heel shoes dinta kamfanin Prada da purse dinta red tayi kyau matuka sezuba kamshi takeyi kamar anyi barin tirare ajikinta….Tin kafin ta fito yake jin kamshin tiraren dayabata wanu irin dadi yalullube zuciyarsa duk yakagu tafito “””Can yahangota tana fitowa fuskarta bayabo ba fallasa “””Da gudu yaje ya dagota cak yana juyi yeeeeeee da ita yana fadin ni naSan naci farooq dayaki seda yagaji dan Kansa yasuketa ….Ta kallesa tana harararsa I hate u””Dariya yake nadaijiMuje muje yau ammeii zataga beautiful babynta nasan tayi tsananin missing dinki,,Topa muje zuwaAkwai kalubale agabaYa papa da ammeii zasu kalli arnaf wace kalma yatanada wadda zata gamsar da suUhm……Sedai munjeFollow me

*****AZLA*****NA ASEEYAH BASHEER18Azla taci kuka har tagode Allah….Ahaka barci yaxo  yasameta bata farkaba se kusan asuba ta tashi tayo alwala ta gabatar da sallah ta Dade tana addua daga bisani bacci yasake dibanta …se ten tafarka dawata irin yunwa sauri sauri taje tayo wanka tasaka jallabiya ta amsheta sosai yellow CE mai duwatsu pink ta gyara ganta ta tufkeshi kanta ba dan kwali tafito parlor domin karyawa ..Shash kabab ne se murdam na Arabian ..Taci sosai domin tanasan shi …Har tagama tayi kallanta bata gansaba …Ta koma daki takwanta juyi kawai take takasa bacci ….Can kuma tafito ta kurawa dakinsa ido kome take tunani oho…Ahankali ta murda ganbun dakin ga mamakinta kuma taji dakin a bude cikin shakkar abun dazai biyo baya tashiga dakin D sallamarta taji shiru tadai Shiga ciki gameda kunna light din dakin asaman gado ta hangosa dungule a blanket …Ta karasa gurinsa da mamakin wani irin bacci ne haka …Tadan bude fuskarsa tagansa idansa biyu Ashe ba bacci yakeba yakura mata ido …Tace lfy kuwa yau banji motsin kaba yakauda kansa yajuya face dinsa tasake tmbyrsa akaro nabiyu yace …Kiyi ficewarki bana bukatarki …Meyayi zafi hakan Inji azla banza yamata…Hakan yabata damar karasawa kan gadon ta yaye blanket din tsoro yakamata ganinsa daga shi se wando iya cinya ko ina ajikinsa gashi ne kwance luf luf dashi dasauri tamaida …Batadai rufe fuskarba .Tadan matsa daf dashi …Se wani suracin zafi taji ya ziyarceta cikin kaduwa ta kai hannunta kan wuyansa taji zafi rau dasaurinta tajanye hannunta jin zafin sosai har bata iya daukarsa a hannunta  …Arnaf meke damunka…Zazzabi tabawa ganta ansa …Plss kasha magani kuwa yadaga mata kai alamar ehh”To ko zaka kira wannan doct din.No baya nan “” yabata ansa..To arnaf zaka ta zama da ciyo ne “ehh bakomi zan iya”Noo wlh” bazaka iyaba Toilet dinshi tashiga tazubo ruwan sanyi a karamun boket da towel …Tazo ta yaye bargon nan yajuyo yana kallanta yaga takoma kansa tana kokarin dagosa yamaida kansa zaune kamar yadda yaga tana bukatar yi “Can yadubeta yace lfy sanyi fa nakeji kin bude ni… Ehhh zan kasama jikin kagane kozaka samu relief..Ware idansa yayi kinga barshi kawai nagode””Bata sauraresaba tafara gasa masa jikinsa tin daga Kansa har yatsan kafarsa”Seda ta tabbatar jikinsa yarage zafi sanan taje fridge ta zubo masa ruwan sanyi tabasa yasha ..Shidai binta kawai yake da ido….Ta maidashi kwance ta rage masa AC tace akwai abunda kake bukata yadaga kai alamar aa”””Ta juya zata wuce ne ya riko hannunta ta juyo tana masa kallan tmby yamata alama dakansa datazo tazauna””””B musu tazo tazauna kusanshi….””Yadade yana kallanta sannan yace azla muryarsa adisashe Ajurki samahtani….plsss kiyafemun …..Wlh sanki nake har zuciyataKaifa akulu laki ahabbaki….yazan gayamaki ke masoyiyatace… Maf ul “””kinfahimtaBata cemasa komai ba yatashi azaune yana fadin tok 2me mana…Kwace hannunta tayi tafice adakin..Shikuwa dafe kansa yayi kaddai ace yarinyarnan bata sanshi…Azla kuwa kan gado tafada tana wani irin kuka komiye dalili oho””Zuwa 12 yadanji sauki yafito yakira mai gadinsa yasiyo musu abinci ..Yayi kiranta yaji shiru..Koda yashiga dakin kan sallaya yasameta tana addua ta ida sallar wadha…Yace idan kingama kizo ga abunci xCan na jiranki””Tana gamawa ta pito tasamesa har yagama yana kokarin tashi segata…Komawa yayi zamansa batace dashi uffanba illah tazuba abunda zataci tagama tasha lemon  piz up Ta takoma kan kujera tana kallan film azahiri kuwa bashi take kallo ba  …Arnaf yazo yariko hannayenta yajimke yace azla tell me meyasa kika tsananeSaboda kai mugune marar imani sannan kwata kwata manner dinka bata mun,,,,Ido yakafeta dasu yanxu azala bakiji kunyar furtamun wadannan dannauyan kalaman ba…Kafada tadaga alamar baruwanta yakaimata kiss a lips tareda dan cije lefenta kara tasaki gamida kuka bashiri yasaketa yana kallan yadda take kuka se abun yabashi sha’awa irin kalar shagwabartaYace kinga kada kikarar min hawaye kirasa na kukan Daren amarcinmu kinsan ni ni gwarzo ne a gado ido tazaro takara sautin kukanta…Kuma har kake ikararin aure na kasan kai mabukacine ko kaga namaka kama damai daukar wahala ne…Se asannan yagane Ashe afili yake zancen Yamarasa mezai cemata kaddai babyn nan tarenashi….Yamata kamar baiji ba yadauko wani zan cenIta dai banza tama Sa yanata surutunsa shi kadai…Aranta kuwa tace Ashe mutu min nan yana surutu haka,,,,Can taga yadafe kai yana wash sekuma taga yafadi kasa….Da sauri tayo kansa tana jijjigashi tana kiran sunansa taji shiru ruwa tadebo ta watsa masa nan ma shiru aikuwa seta fara kuka na Shiga ukku what happened..can wata davara tafado mata tasaka bakinta anasa tajayo shedarsa mezataji “”Jitayi yacabke mata baki yana bata hadadden kissKwace kanta tayi dakyar yariketa yamaidata kasa shikuma sama yasa hannayensa yaxagaye ta Allah dai yasa bai haye taba cewar azla aranta…..Ido yazubamata yace Ashe kina sona kika karyata zuciyarkiTa katse Sa wlh ni bana sanka daga natai makaka zakaje wani AbuShhhh ya axa yatsansa a lips dinta ido tarufe tacigaba da shakarsa shiko yabita da idoMuje zuwa

****AZLA*****NA ASEEYAH BASHEER17Azla tabishi da ido ganin yanda yake shan jinin jikinsa aranta tace ko lfy sekuma abun yabata dry har takasa rike dryr tafito, yabude idansa yana kallanta MAZA TADHAK mekike yiwa dry tace bakomai gamida rufe bakinta abun seyabashi haushi ,, Yayi ficewarsa falo yazauna kan 2ster ,, azla tazo tazauna kusansa seyadan matsa Takara matsawa shima yakara matsawa har yakai karshen kujerar cikin wani yanayi yajuyo yana kallanta maza yuridu mekikesan aikatawa tamaida masa abunda kafahimta  ….Tsaki yaja yatashi yabarta anan itakuwa tabisa da dry aranta tace badai so kake ka koyawa zuciyata sankaba zan nuna maka so kamaidani gidanmu daga baya kagane lissafin….Can zuwa kamar minti ashirin tana kallo segashi yashigo fuskarsa dauke da murmushi tabisa da ido sanin murmushinsa mai daliline ….Kamar amafarki taga daliya bayansa dasaurinta tamike tsaye wazan gani idona suna man kizo ne koya ,,,,D gaskene abunda idank da kunnuwanki suka jiye miki….Bata kara cewa komai ba sekallanta take da mamaki arnaf yayi mata nuni da kujera data zauna shima dai zaman yayi ….Tariko hannun yayar tata tace …ehtee arkuji… Kiyi hakuri… Bayan arnaf yagaya mun cewa yaganki tareda farooq banji dadi ba nd kuma yace mun yakawoki gidansa zuwa 2weeks dan yanaso yakoya miki sansa dafarko banyarda da wannan tsarin ba nd dagabaya kuma Sena yarda sbd banasan huldarki da farooq …kiyi hakuri kirke mutuncinki ina nan ina kwantarwa su ammeii hankali nagaya musu za’aganki bakiga yanda garin nan ya rude da nemankiba daga jiya zuwa yau …zan cigaba da kawo miki ziyara dan debemiki kewa ….kuma insha…..mari taji guda biyu kyawawa tadago fuskarta tana kallan yayar tata da hawaye ke ambaliya a fuskarta….Haza yakfee…ya isheki haka.. Bantaba tsammanin Za ahada kai dake acutar daniba amma bakomai hakanma dakikayi dai dai ne kin cuceni kin cuci iyayena ….Akanme zakisa rayuwata data iyayena akunci sbd kawai cikar burin ki dawani….takarashe zancen cikin kuka….Daliya ma kukan take ganin yadda Yr uwarta ke kuka…. Tace latakul haza ehtee…kada kice haka….Ni Yr uwarki CE bazan cutar dake ba ….Ta buga mata tsawa dole tayi shiru ….Bikaffe bikaffe tareda daga mata hannu alamar tayi mata shiru….Da gudu ta tashi tashige room dinta tabar daliya azaune tana sharar kwallah…Arnaf dake kallan duk abunda kefaruwa baice uffan ba kawai yaxo yadafa kafadar daliya yace ….Kiyi hakuri 6ter ..B komai ni zan wuce….Haka dai suka cigaba da zama yau har sati daya amma bawani bayani …Soyy da tayi niyyar nuna masa dan yamaida ta gida seta fasa ganin abun yazo da cuta….     BANGAREN SU AMMEIIkullum cikin cigiyarta ake amma bawani bayani …Gabadai farin cikin gidan yabace se daliyace kadai me kwantar musu da hankali….Zee kuwa kullum tana hanyar gidansu azla nan ne tahadu da farooq yazo Neman azla anan de….Daliya tayi kulle kullenta tahadasu frndship da zee cewa wai ita kawar masoyiyir sace kan kace hah .uhm..wani Abu yashiga domin farooq har yamanta dawata azla can dama itake sansa sosai ara ayinsa bayasan farar mace yafisan chocolate acewarsa sunfi quality….Se zee CE ke masa zancen azla some tym domin itakam tanasan kawarta….Gashi dai manya zasu Shiga zancen…. Tirkashi inji yn caca….Yau ma kamar kullum tafito afalo dan rage dare tasamesa kwance yana kallan ball… Tadanyi tsaki bai jiyotaba …remote tadauka tacanza tashar zuwa MBC Bollywood da mamaki yajuyo yana kallanta dan shi baima San tafito ba …Yace kee!! Yazaki canza mun tasha…Ta yatsina fuska dan banasan kallan ball din ..Kinga banasan rigima rmn 20 mnt akare se kicigaba da kallanki…Hmm..wannan kuma kai tashafa …Ya gyada kai kawai yace dake natarar kina kallo baxan miki haka ba plss kidan min uzuri….Banza tamasa bashiri yanufota itakuwa tamaida remote din ayanta wai taboyene …Yazo kanta kibani kafin nakarba dakaina… Bazan Bayarba tafada tana gwaguda masa baki…Yayi cikinta zekarfa tadukadda kanta kasa yadan bige da kan kujera se Yr kara yasaki….Azla taji dadi aranta …Ballee hannayenta yayi koze Ganshi amma ina tasakashi acikin bra dinta…Ya zaro ido yana kallanta tanamasa dryr mugunta zaki bani kose nafiddo shi dakai na  …Tace bismillah inzaka iya…Yadan yi Jim””Yace kin ga kibani kawai banasan wasa….Dayaga dai zata cinye masa tym …Yace wlh bazai miki dadi ba idan kikace nafidda shi…Tace oho day ayi mugani…Bankareta yayi zesaka hannunsa arigarta.. Tamaza tace wait plss..Baiko saurareta yakai hannunsa kan rigarta ..tamanna masa cizo a lips kara yasaki gamida sakin baki yana kallanta nan danan tafito masa da remote.. Yatsaya kallanta yana aikawa kwakwal warta wani sako…Yadan kaimta hut kiss talumshe ido tana shaqarsa …Shikam wai metake shaqa ne ajikinsa kodai tirarensa yamata ne… Wata zuciyar tace itama gwanace fannin saka tirare zuwa yanxu kamshin tirarikansu sun hade se suna bada wani yanayi nadaban…Turasa tai dakarfi har yana faduwa””Koda yamaita tasharsa dayake kallo wato sports news har ankusa karasa… Yace wlh kin tsira da kinsa nayi missing dinta gabadai Dana babbalakiSe akacema ni kaza CE dazaka babblla…Cikin zafin nama ya waigota mekikace.. Tasake mai maitawa ..Yace bangaya miki idan ina magana kina maida rply ba sena koya miki hankali..ko kuwa haka su ammeii suka tarbiyantar dake bayan wulakanta talakawa dakike harda nagabanki sekin musu fitsara… Haka zakiyiwa mijinki…Ay nagayama bazan sake ragamaba kana mun zan rama yayi kadi da remote din hannunsa yabita aguje tashige room dinta batadai rufe kofaba gudun abunda yataba faruwa….Gado tahaye tarufe fuskarta sanin hukuncinta bai wuce mari ba….Yasameta adunkle kamar mage …Yasa hannayensa masu laushi yabude fuskarta yana kallanta yadan Shiga jikinta kadan tayi kasa sosai yarada mata akunne …Uhibbuki khasiran azla..evry 9t u giv me a wndfll 9t dream…Tell me u luv me koda sau dayane ahankali tabude idanta masu kama da maijin bacci tace I hate u I hate u ..Wlh basona kake ba kawai kanasan kakasance dani ne domin ka cutar dani….Bass yadaga mata hannu ahalshen larabci suke zancen ….Idan bazaki soniba kada ki kuskura kisake karyata soyy ta…Zuciyata bata karya .Idan basanki nakebaMeyasa nake tinaninkiIdan basanki nakeba meyasa nake mafarkinkiMeyasa nake kike burgeni da acting dinkiWhy why yana jijjgata….Kuka take kenan itama sansa take domin duk abunda ya lissafa tana jinsu..Topa muje zuwaFollow me

*****AZLA*****NA ASEEYAH BASHEER16Azla takwashe kwanunkan taje tayi sallah tafito tasamesa kishingide hannunsa rikeda remote yana kallan TV amma idansa alumshe ….Ta tsuramasa ido se ayanzu ta gane irin kyansa dakamar dasukeyi setake ganinsa kamar Mus’ab dinsu takai dubanta kan pinky lips dinsa dasuke amatse kamar tea spoon bazai shigaba sajensa datake kwance luf dara daran idansa kebata tsoro duk acikin xuciyarta take wannan lissafin …Ahankali yabude idansa yace irin wannan kallo haka….Cikin kunya tamaida idanta kan TV tace yajiki ….yamata shiru tasake mai maitawa nanma taji shiru tajuyo tace magana nakepa… Ido kawai yaxubamata …ita kuwa tacigaba da kallanta dukda basha awar kallan ball takeba..Sekusan 10:00 yatashi yaje yayi sallar isha’i lkcn azla tayi bacci ..tsaye yayi kanta yakasa tadata har kusan minti biyar yadan bubbuga kujera firgigit tafarka tace masa lfy…Kije ki kwanta mubiyu kawai zamu kwana agidan ne ..Ya daure fuska to hadiyeki zanyi ..Bansaniba tabashi amsa ….Kyakkyawan mari yabata tadago jajayen idanta tana kallansa hannu tadaga da niyyar ramawa yarikota yamaidata kan jikinsa tareda murde mata hannu se ajiyar xuciya take…Wlh kada kasake tinanin marina kogayamin wata mummunar mgn kayi tinanin zan kyaleka, dacan ma danake kyaleka ba tsoronka nake ba…Muzuba nidakai….Maidata yayi agabansa suna fuskantar juna harararsa take tana wani gwaguda bakinta ya kaimata hut kiss ta turashi dakarfi mekake nufi …Abunda kika fahimta tsaki tajamasa yasake rikota akaro nabiyu yakaimata scnd kiss a lips ido taruntse jin yadan matseta ajikinsa …tanamai maita innalillahi wainna ilaihir rajiun….Shikuwa bakinta yake kallo dan yagane abunda take karantawa can kuma seyaga tana shakar Sa tana kara lumshe ido mamaki da dry abun yabashi yatsaya kurum yana kallanta can yaga tabude ido ahankali tana kallansa da idanta mai dauke da nannauyan bacci… Wanda shi yana ganinsa wani iri ne …Ahankali yarada mata akunne uhibbuki ya habeby azla..Ta turesa da karfi tayi hanyar room dinda yanuna mata yace hy jimana ta tsaya yace mata kinada kyau…Ta maidamasa kamar yanda tasaba nasha jin wannan abakin mutane ..Yaza”ayi wasunma basa iyawa” cewar arnaf,,,Tayi shigewarta daki tafada kan gado tana kuka kowane hali ammynta da papanta suke ciki na rashin sanin inda take oho…Gashi yakarbe wayanta yaxatayi tacigabada kuka har tsawon wani lkc daga baya ta tashi tana rokon allah daya ne Mamata mafita …Har kusan asuba sa’annan ta tashi taje ta kwanta ….bajimawa taji kiran sallah ta tashi tayo alwala tasamu Qur’an kefen gado tafara karantawa …fitowarsa kenan zaije masallaci yaji yanda take rero karatun Qur’an yatsaya yajingina akan bango tareda rungume hannayensa yana sauraranta…Seda yaji tagama sannan yajuya ze wuce yaji tadora da addua batsayawa harda kukanta dakarfi take ambaton Allah. ..Abun yabashi mamaki Ashe tanada ilimin addini haka… Seda safiya tawaye sosai sa’annan tafito dan yunwar datakeji..Bata gansaba taje dining taga nata abuncin daban shawarma CE se fure madara da tea se farfesun hanta ….Tayi mamaki to ya akayi yasan cewa inasansu …ta tabe baki tacigaba da ci …Takoma tayi wanka tafito tazauna kan gado to ita inakayan dazata sakasa kuma yace mata akwai komai na bukata aciki ..tbude wrdp tajawo Riga da siket dasa sundan mata yawa balefi tayi kyau tasaka hula tarufe gashinta sosai yadda baza’iya ganinsaba….Tasake fitowa ko motsinsa batajiba tadade falon tana kallo har film din datake kallo yakare …Ta tashi tayi hanyar dakinsa aranta tana cewa ko lapia najisa shiru tadan murja ganbun dakin tasamesa yana kokorin saka Riga yakasa sawa dole takaraso bayansa tace masa lamme help u plsss.  Yace mata no  kibarshi nagode… Bata sauraresaba ta anshe rigar ta taimakasa yasa tajawo bakar tasama tasakamasa taja masa nck tyl dinsa …Ido talumshe tana shaqarsa….Shikuwa binta kawai yake da ido yarasa meyasa yake ganin tana shaqarsa tana lumshe idoba …Yace tanks tamaza tabude ido tace masa wlcm..Kina iya fita zan saka wandona ne tace masa Ai baxaka iyabane bara na taima kamaka….Ya fiddo ido yace no wlh jeki kawai..Tace shikenan bazan fitaba zan dai dena kallanka….Ta juya fuskarta shikuwa ganin dagaske take yasa yashige toilet yasa ka wandansa yafito yakasa sakasa belt se mutsu mutsu yake jin mitsinsa yasata jiyowa tace kafito bai tankamata ta lura da abunda yake ta mike tsaye taje takarbe belt din tasaka masa kanta kasa tace matsewa za’ayi ko nabar alawus yace ehh kimatse baso saiba yanun mata yanda zatayi….Wani irin shock yaji ya ziyarci kwakwalwarsa jin hannunta yadan zoji kirjinsa ……Topa muje zuwaFollow me

*****AZLA*****NA ASEEYAH BASHEER15Azla se ware ido take tana kallan gidan da mamki to meyake nufi ne dani..Bata idda tina nintaba  taji ya tsayadda mota yafita yazagayo yafizgota dakarfi seda tasaki kara…Ya wullata akan kafet yafita abunshi bai kulataba….Ganin haka yasa taciro wayarta takira farooq amma ina yaki dagawa kusan 7misscall amma ba alamar ze daga wata dabara tafadomata tayimasa text nanma banxa aikuwa batasan lkcn da kuka ya kwace mataba ….Can zuwa 3:30 segashi yashigo ya taradda ita tagama sallah tadan sunkuya kanta akujera idonta rufe da alamu Azkar take karantawa …seyaji duk takara Shiga ranshi ….Yadan yi tari tabude idanta tana masa wani kallan tsana ..yace if kin gama I want tok 2 uTamasa banza can yasake mai maitawa tace masa cikin tsawa am heryn u “Matsowa yayi daf da ita yana mata wani kallo Wanda shikadai yasan sakon dayakesan isarwa agareta ….yace ni kike yiwa tsawa tace an maka ko zaka maidani lahira ne….Murmushi yayi mai ciyo …yace wlh diz iz d last tym da zanyi wrng dinki …Idan ina magana kina magana wlh sena fasa miki baki ko kika sake min tsawa duk abunda kike ina raga miki ne saboda kasancewarki mace amma zaki gane…Ya mike tsaye tareda cemata wlcm 2 my house…Banganeba mekake nufi…Murmushi yamata batareda yajuyoba ina nufin kinshigo gidana sekin koyawa zuciyarki sona natabbatada nayi deleted din dik wani shege azuciyarki sa’annan zaki bar nan gidan….What tafada arazane u mean kenan bazaka mai dani gidanmu ba.uv corz …lallai zakajawa rayuwar ka bala’i …yajuyo yana kallanta awalakance mekikace tasake mai maitawa ….Tsaki kawai yamata yafice yabarta zaman dirshen tayi tana kuka…Sedare yadawo yanuna mata dayan daki yace ga room dinki can akwai duk abubuwan bukata aciki yanuna mata kitchen ..sa’annan yafito da take away yace tazo suci bata kallesaba tace na koshi kafada yadaga oho cikin wa niko ke…Tayi hanyar dakin daya nuna mata yakirata ke jimana ta tsaya cak bata juyoba ..Yace mata dabayanki zanyi magana koya bamusu tajuyo …Yakalleta sama da kasa yace kina kyau kadan …tamaida masa everytym salanka dayane yadan zaro ido yace mata toya za’ayi wasunma basa iyawa..Tsaki tamasa da Sauri yajanye kujera yataso ganin haka yasa ta gudu tashige dakin tarufo kofar dakarfi aikuwa dai dai azawar hannunshi yabuga karar da tarazanar da azla bashiri tabude ganbun cikin hanzari kasa taganshi yakai hannun yana cigaba da zubda jini gurin duk yalalace jinin setafiya yake tasaki kara wayyo Allah na taga yarufe ido tamaxa ta yi kasa tadago fuskarsa tana arnaf arnaf iftahy aynaki ya arnaf habiby haka tacigaba da sanbatu shikuwa jin yadda tafi kowa iya sunansa yasa shi kara lumshe idansa yabude ahankali jin tana cemasa habiby …Ya tsuramata ido yaga yanda hawaye ke ambaliya afuskarta shi dry ma tabashi …Dan kwalinta tayage tasa tadaure masa hannun tana cigaba da hawaye seda ta laulaye hannun tsaf da kyallen sa’annan ta kallesa tana hawaye tace am very sorry wlh bada gayya nayiba …yakalleta yace kishirya namaidaki gida dan watarana kasheni zakiyi …No wlh ba inda zanje sekaji sauki yanzu idan naje gida waze maka hidima …Oho baruwanki dani baki sona meye ruwanki da hidimata…Kanta tasukuye kasa batace komai dakar yahadiye dry sa ganin tin ba aje ko inaba hakarsa zata cimma ruwa….Wayarsa yaciro yakira wani nurse yaransa yazo yayi masa dressing hannun …yana fita azla tafito Zata dan dubashi har anyi magrib lokacin .Tasamesa yana kokarin zuba abinci a fls yakasa saboda hannun hagu ne bai Saba ba..Da hanzari takarbe zata zubamasa baikalletaba yace kibarshi kawai banaso kin kulashi tayi …Seda taxuba tazauna tadebo da spoon zata bashi abaki amma se yakauda kansa ta tashi tagewaya yasake juya fuskarsa aikuwa seta samasa kuka.. Kallanta kawai yake d mamaki.Yace mata menayi miki dazaki saka min kuka dole tayi shiru….Cikin sigar shagwaba tace tobakaineba…Yace Ni nayime…Ka ki kaci abunci ..to ina ruwanki da cikina ai baki sona koh dan haka ki kyaleni…Ta marairaice murya dan Allah kaci yace zanci amma da sharadi kema zakici tace ehhy na yarda haka akayi kuwa idan tabashi se t taci har suka gama….Muje zuwaFollow me

*****AZLA***** NA ASEEYAH BASHEER(14)Azla kuka take tana driving Allah ne  kadai yakaita lfy ….Daliya se tsokanar ta takeyi tana hubbyn arnaf yane harara kawai tabita da ita .. Farooq ne zaune kan kujera suna lobewa da azla awaya ..daliya kuwa se faman tsaki take…Tana aje wayar tacewa daliya lfy malama kika zo kikasani agaba kina tsake-tsake …lfy ce takawo haka inji daliya…Ynx dan Allah kin kyauta kenan…Menayi sarkin korafi-korafe…Oh baki Masan meki kayiba  …ehh sekin fada….Shikenan Ai tinda baki saniba zee tasamu yadda takeso ta aure arnaf ke kuwa kya karata da ba haushe…Gabanta yadan buga tsoro ya bayyana a fuskarta. ….Se aka cemiki ze auri zee din ko Santa yake…To zai zauna ne ba aure ke in kinkishi ai ita tanasanshi …Kiday yitinani mai kyau kafin kiyankewa zuciyarki shawara 7 Weeks suka rage miki ki fidda gwaninki…Azla tayi murmushi gwani ay nafidda koyanxu akace min nafidda zan nuna farooq amatsayin gwani na.  Shikenan tinda hakan ki kaga yafiye maki allah ya zaba miki  nagari ameen inji azla….Wata market sukaje da farooq wadda ake bikin budewa ayau sun samu guri mai kyau sun zauna duk inda tayi idan mutane akanta duk ta qagara a gama bikin..Kujera sukaga anjyo anzauna arnaf ne fuskarsa ba yabo ba fallasa yace Allah yasa dai ban takura kuba…Ba matsala inji farooq.. Azla kuwa kasa cewa komai tayi se satar kallansa take …Yace ma farooq yasunan abokin azla tay maxa tace umar farooq ya dakatadda ita da hannunsa ke nake tmby ko shi..Abun yabawa farooq dry yace to ai abunda yayi ruwa shi yayi kifi …banganeba cewar arnaf…Farooq yace masa dan katanbiye miji matarsa tabada amsa ai ba wani Abu bane …Cikin bacin rai arnaf yace waye mijin waye matar….Ni da sweety na azla mana…Impossible baxai yuba yakalle farooq Wanda ya aje cup kan tebur yatsurawa arnaf ido ..Arnaf yace bata sanadda kai tanada miji bane ko kuwa bakasan ankusa baikon tabane…Azla ta katse shi dacewa ni fa banda miji kuma bawani Wanda za amun baiko dashi…Yabuga mata tsawa seda ta rufe idanta ..Ya nuna farooq da yatsa yace stay away 4rm azla it’s my wifeDon’t lamme warning u againFarooq dabai iya hayaniba ido kawai ya zuba masa …Ya maida kallansa ga azla yace mata kitashi muje gida…ay batare muka zoba …Farooq yadaga mata kai alamar tabishi..Ba musu tabishi asanyaye zuciyarta cike da tausayin farooq …Gudu yake dasu kamar zai tashi sama wani gida taga yayi horn anbude yashiga se alokacin tagane gidan daya taba kai tane…Ko miye nufinsa akan hakan ohoMuje zuwaFollow me

*****AZLA*****NA ASEEYAH BASHEER(13)Azla binsa tayi da harara …Sunyi musayar number da daliya…Seda suka hau hanya azla tadinga yiwa daliya fada kan tadena mata shisshigi toh kawai tace tacigaba da driving din …tasauketa itakuma tawuce nata company ..Tana kan cike wasu files wayanta yashiga ruri  sautin busar kneegy ce ketashi ..Seda tayi ring har sau ukku sannan ana hudun tadaga …Barka da aiki annurin raina ….Yau se anjamin ajii  za’a daga wayana …Ina aiki ne dz y Ayya sorry nakatse miki ayki koh…Uhm…kawai tacemasa ganinan zuwa….Kaxo namaka me… Naganki naga beautiful face dinki …Ni ayki yamin yawa kada kaxo katakurawa rayuwata shikenan …Sekin taso zamu hadu kinsan yau ban cika alqawariba kunatareda daliya shine zanzo nacika kinsan girman Al qawari …Se kuma akace maka wannan dan iskan Al qawarin yanada girma agun allah koh….Yanada kam tinda nadauka kedai semun hadu’Tsaki tayi tareda tsinke wayar wawa kawai tacigabada aikinta ….Kyakkyawan saurayi Wanda ya amsa sunansa nadan masu kudi wato farooq …Yashigo office din azla dan suyi cinikin wani katafaren shago dasuka buda a kasuwa na gwalagwalai tin shigowarsa azla takejin wani iri se kashe mata ido yake  sun gama ciniki yace mata Mrs azla ga katina nasan watarana zan miki amfani takarba tanayimasa murmushinta mai tsada tabashi nata kamar yadda nima zanmaka amfani watarana …..Tin daga ranar soyy tashiga tsakanin farooq da azla Wanda tabinne son arnaf akasan zuciyartane ….topahKarfe biyar ta tashi daga office takuwa gansa yasha gabanta dn yaga batada niyyar tsayawa ….Bata fitoba dole shiyafita yasameta tasauke glass din motar malam lfy kaban hanya zan wuce….Arnaf yay murmushi yace mata yau kuma class akeji …So ya prms dina …Kai nifa ba Matar kabace dazaka rika bawa umurni  ina bi …Kaban hanya ko na kadeka wlh….Baki yasaki yadda yaga tana zancen bada wasaba…Yace xanfi jin dadin mutuwata mussamman idan akace kece sila…Tsaki tamasa abunda yatsana kenan..wlh Allah idan kika sake man tsaki sena taune maki halshe ..bismillah toh inji azla… To kisake kigani takuwa karamasa su jejjere..Bashiri yabude gan bun motar dasauri tafada kan mazauni daya zata bude dayan kofar ya riko hannunta yasawa motar security kujerar datakene yakadata kasa sosai… Azla tamaxa ta tashi zaune yakuwa mai data kwance yayo kanta suna shaqar  kamshin juna  …Tace masa wlh kada katabani kanatabani zan maka ihu ….kin manta narufe motar ne bawanda zejiki to inama mutane balantana akawomiki doki….Hannayenta biyu yaware yarikesu tareda NASA yajimkesu gam…Se mutsu mutsu take takwace kanta takasa dole ta tsaya guri guda …Yace sonake kisake abunda kikayi ynx .. To ai ba tsoranka nakeba zan iya idan nayi kakaini lahira ..hmm yarinya bakisan dawa kike ba ….seda tagama hantararshi sa’ann tabuga masa tsaki bata qarasaba taji kuwa yajayo lebenta kuwa yakaimata wani sako akwakwal wanta yadan cije halshenta tadan buga kara ta turasa da karfinta .. …Seda yagama cika al qawarinsa sa”annan yafita yabarta a mota tana kuka wannan karan bai cemata komai ba yayi wucewarsa abunsaI’m sorry  yau banajin Dadi ne

*****AZLA*****NA ASEEYAH BASHEER(12)Azla tsurawa wayar ido tayi tana naxarinsa har wajen karfe 9:30 sa’annan ta sauko kasa dan cin abunci nan ne taji papansu nazancen cewa su fiddo miji domin zai musu aure kafin tafiyar Sa Sudan gun mahaifiyarsa da mahaifan ammeii …Itai daliya tanada Wanda take so cousin dinta ne da ammynsa da tata yaya da qanwa ne shine asalin dan Sudan dan ko ina ya hada sunansa julaibini suna kiransa julayb ….Azla kam shiru tayi tana kallansu tace nifa papa har yanxu banga Wanda yadace dani bane …ammeii takarbe zancen dacewa yaushe kuwa girman kanki da dagawa jiji dakai zai barki ganin Wanda zai miki idan bakiyi hankali ba inaga seday mubaki Wanda muka ga dama…..Ido tazaro c’mon ammeii  nifa bayarinya bace kuma ba dabane da zaku takurawa rayuwata …Shikenan yakfee inji papa it’s ok …Zanbaki 2 month gsky idan baki kawomin ba to zanbadake gawanda naga dama ….Azla ta dauka zance ne kawai dan haka tabasar da zancen …sebayan sun watse ne daliya tazo tajawo dayan kujera a dining tana kallan azla tace mata sannu ehtee….Muje kigaya min abunda kedamunki kwanan nan naga kinzama slowly “Murmushi tayi da d’ina dake daliya gajen gakuri …Yaushe zan jure ganinki a damuwa…Uhm…to shikenan bari nakarkare cin abunci kinsan bakyau anacin abunci ana zance… Hakane inji daliya…Sebayan data gama cin abuncinta sa’annan takira daliya awayanta tazo tasameta a dakinta …Nan dai azla takwashe duk wani abunda yafaru tun farkon haduwar su har zuwa ynx dasukayi waya..Daliya tanisa lallai ehtee bakida tsoro muganshi kibakuda pic dinsa …Azla taharare ta mexanyi da pic dinsa …bakince yana kiranki mugan number din kenifa bazan gane number dinshi ba Dan banyi saved dintaba ..daliya tace duk dahaka bani wayar mugani ….mezakiyi inji azla…kedai kibani kawai bamusu tamikawa qanwar tata wayar tashiga text tajayo number dinshi tayi saved…Takoma whatsapp dinta tajawo cntc list din…Sega dp dinsa pic dinsa tareda azla lokacin da zai mata kiss ta runtse ido… Daliya tace woww d nyc acting ….Azla tadan leko kanta tagani tace kanbuu wlh allah bansan randa akayi wannan pic dinba….Daliya tace ehtee wannan shine arnaf,,, ehh shine …daliya tayi murmushi tace don’t loss him ehtee duk macen data ganshi   zata kyasa yana da gud qualities din da za’asoshi ….Azla tace kenifa bai minba yama za’ayi naso wannan marar imani …Daliya abun ma dry yabata tace to ke ehtee Ai ke kika jashi shikuma yanuna miki namijin zaki ne dan haka komai yawuce ki karbe soyy shi …Azla tace tab dakamar wuya nifa banajin sansa ko kadan …Daliya tace no wlh ehtee ina hango wani some secret akasan mine dinki “Yanxu dai gobe kishirya muje mudubi ammynsa domin ayadda nake tinani yanada kirki den karki kara gayawa zee sirrinki dashi naga alamar zatayimiki rashin gsky amma banga laifintaba so baruwansa da dangantaka”Azla day komawa tayi rakuma duk abunda daliya tace zatace toh kawai …Kiransa taba azla wayar ungo kitanbiye shi ina ne asibitin zamuzo gobe kafin muwuce office dinmu.Haka akayi kuwa yana ganin calling dinta seda hantarsa takada ya murza idansa yamurza yaga tabbas lallai sunantane kan wayar  ….Salam ma’abociyar kyau da kamshi wadda kamshinta yazarce na Al muski wadda kyanta yazar ce na Zara…Haza yakfee taka tsesa gobe zamu shigo duba ammeii nida qanwata daliya wace hsptl kuke …Baki yasaki yana mamaki anya kuwa ba mafarki yake ba… Seda takara cewa hello sa’annn yace ARNAF UTBA HOSPITALKk semunxo takatse wayar daliya farin ciki bayyane afuskarta lallai ehtee yanada zafa fan word na luv akanshi dubi yadda yake jero miki kalamai kamar dacan yahaddace….Azla tace kyaji dashi ni kinga banyi sallan isha’i ba daliya ma fita tayi xuwa nata dakin domin yin sallah…Shiga sukayi ta alfarma daliya tayiwa ammeii bayanin zasuje gaida ammyn wata cstms dinsune tayimusu adawo lfy…gown baka mai ratsin fari suka saka iri daya kowacce ta tufke gashinta abaya motar daliya akaje da ita dai dai asibintyn takirashi tagayamasa sun karaso yace su shigo kawai sun Shiga harabar asibityn sunyi parking motarsu suna jiransa da katuwar ledarsu cike da tsaraba lemunane masu tsada da abubuwan more bakin dan Adam.Dai dai motar yatsaya yana kallansu shin ma wacece azlar dakyar yagane saboda banbancin hasken fata ita daliya baka CE mai haske sabanin azla datake Tass…Wlcm lil sis …Yauwa cikin fara’a ta amsa yakai kallansa ga azla yace madam ya yau tamasa banza …Muje ciki koh,  yamusu jagora zuwa dakin datake…Farar mace mai kyau ma’abuciya kyan jiki da fuska …mai suna hindatu wadda ake kira da hinduu..Kwance take tana karanta jarida andan mata tsani da filo Cikin harshen larabci suka gaidata suka mata ya jiki ta amsa cikin fara’a dajin dadin yadda suke yaren sebayan an gama gaisawa …Takalle arnaf tace waye surukata acikinsu yadan sace kallan azla tabashi harara  …Yanuna azla yace sunanta azla abdulrashid wannan qanwartace sunanta daliya ..masha Allah…Nan dai akataba fira daliya tadan bata tarihinsu in brief ..Taji dadyn jin kowadanne  jinsine koba komai zataso auren yn Sudan din sabanin yn 9geria  …Godiya tamusu mai yawa daliya tabawa arnaf ledar shima day godiyar yake yarakasu har mota yana Dada gdy …Yadan kalle azla yace mezan samu madam…Tamasa banza yace shikenan ..har an dan Dade tace masa fatan rashin Sa’a daliya tace kai hava dae nifa acting dinku na burgene. …Hava inji arnaf Allah wlh yayanmu….Yace ma azla asauka lfy Wlcm 2 my family Muje zuwaFollow mee

*****AZLA*****NA ASEEYAH BASHEER(11)Azla kan kujera takoma zuciyarta ajagule tana tunaninsa bata iya tashi sallah bah sekusan karfe3 tana ida sallah zata nade sallaya ne idonta yaci karo da guntuwar takarda ta tsurawa takardar ido kamar baxata daukaba sekuma ta dauka takaranta komiye aciki nidai banganiba tadai jawo drower  tasaka aciki…Takoma kan aikinta jiki bakwari har kusan 5:20 Sa’ annan ta tashi tawuce gida…. Kofar gidansu tahangosa yana zuwa cikin bacin rai takarasa gunsa batareda tabude ganbun motarba tadai sabke glass din motar tana kallansa yakaraso kusanta da tashi motar yanakallanta ta glass din idonsa….Barka da isowa sarauniyar kyau…Harararsa kawai takeyi..Murmushi yayi yacemata kina kyaupa idan kina wannan murmusa idon naki…Tsaki tajamasa kai wlh bakasan kunyaba..yadan zaro ido menayi kuma baby…Bansaniba kawai tace masa …Zata tada motarta yacemata jiman….Zanso ki bani fili azuciyarki domin nadasa bishiya wadda nake fatan tayi furanni Harda yaya….azla tace Zuciyata ba gurin gini bace dazata zama fili”arnaf Ehh duk dahaka lolzx so ki aramin koda nasati dayane nasan shukar dazanyi zatayi tsiro harda da ‘yaya” ….Tamke fuskarta tayi tareda cemasa gaka gata inamaka fatan rashin Sa’a  …. Taja motarta ta tada masa kura dry yayi yace aransa yarinya zaki shigo hannu zan saita miki brain dinki sena juya tinaniki sena saka miki tsawon tinani ,,  Murmushin mugunta yayi yace yarinya se saukin kai….Nidai asea banga saukin kan azla ba  …Zuwanta gida kenan  ta tarar da zee rungume da Mus’ab suna shan ice cream …Ko Kallan gurin da take batayi ba tagaida ammeii zata haura sama ammeii tace mata azla bakiga zainab bane.. Naganta ammeii nagaji ne zanyi wanka bata jira mezata ceba tashige dakinta …Ammeii takalle zee cikin tuhma take zancen what’s  going on” zainab  . ?? Zee tace bakomai ammeii aikin San halinta ….ammeii tace Komenene halinta ai tasan danta kika zo shine zata shareki…Azla kuwa tama manta dawata zee seda ammeii ta aika kiranta tafikusan 20mnt kafin ta fito ammeii tayi mata  fada sosai …koyaushe inanuna miki muhimmancin dan Adam da darajarsa bakya gani….Zee ce takarbe  zancen da cewa nifa ammeii ba gurinta nazoba gurin mijina nazo ko Mus’ab ya gyada kai alamar ehh….Ammeii ta yi part din papansu dan tin dazu yadawo tabarsu afalo zee takaraso gun azla tanacewa sorry my frnd abun ne banji dadi ba kinsan nagaya miki a iluv him but duk dahaka sorry ” B komai ya wuce inji azla… Yauwa qawata shi isa nakesanki akwai saukin kai…Oya muje ya lbr yau kingansa azla ta dubeta tana mamakin yadda take xumudin San jin lbrn arnaf …Ehh munhadu amma bai min komai ba yadaice wlcm 2 my hrtKai hava qawas bawani in formation akai ..babu inji azla…Kodai bakya San gayamin ne tsaki azla taja tsiyata dake sekin kai karshen mutun Zata mike tsaye zee tariko hannunta tace nikuma tsiyata dake saurin fushi…Haka dae suka cigaba zee najan azla fira batasan amsawa har tabiye mata sekusan magrib zee tawuce…Azla nayin sallah taji wayarta tashiga ruri seda takare azkar din da annabinmu Muhammad (s.a.w) yakoyar damu bayan kowace sallah domin Neman kariya da shaidhan ko aljan tareda samun yardar allah….”Sa’anann ta daga hello waye..Iyye kenan bakiyi saved number taba koh lallai zamuyi fada dake…Barka da hutawa sarauniyar kyau nasan kin gama sallah ne ina bukatar addua allah yaban sa’ar zuciyarki ….Azla dry tayi har yaji sautin” atake ya lumshe ido jin yadda muryarta tasauyamasa zaki tamkar madi”Tace masa inamaka fatan rashin Sa’a takashe wayar batajira amsarsaba…Ba afi 15 mnt ba Sega sakon Sa yashigo  kamar haka’Ina miki murnar cin zuciyar arnaf da yaqi hakika kinyi kokari najin jina miki sarauniyar kyau “Ma’assalam”Murmushi tayi kalaman sun mata dadi azahiri kuwa tace kai kasani ” dai zaka gama borin kunyarka ka kara gaba ni batsarinka bace ” kujifa azla “Gashi ni asea ina hango dan wani sirrin akasan zuciyar azla”Baxan fadaba seta bayyana…hhhhhh…lolzxYau kam gashi har takoma gida batagansaba  bai kuma kirata ba setaji duk ba dadi ..Har tajawo wayanta zata kirasa Sega calling dinsa yashigo da sauri tadaga …Cikin mamaki yace azla kaddai ace kinkamu” Tsaki tayimasa ” kawai’Yau bakiganniba koh ammeii tace ba lfy muna clinic ma yanxu..Ayya dan Allah kagaida min ta Allah yasa kaffarace…Hakika yaji dadin yadda tayima mahaifitarsa addua dan idan dawanda yafiso aduniya baifi ammynsa bah… Harara yayi kamar yana ganinta bazakizo dubata ba kenan ..No nikam adai mika gaisuwata.  .Gaisuwafa azla….Ehh…. Konayi kuskuren fada ne… No bakiyiba amma to wazan CE yana gaidata…. Kace azla kawai …azla kuma to aikinsan zatace ya nake da’ita kace wata qanwarka CE dry yayi mai dauke da farin ciki …a’a nikam zance mata surukarta ceKaji dashi nidai saida safe.. .ta tsinke wayar…Rungume wayar yayi akirjinsa yace fatan Sa’a my azlaWannan kenanMuje zuwa Follow mee

*****AZLA*****NA ASEEYAH BASHEER(10)Azla  takai kusan 10 mnt atsaye tana tunanin sa kafin daga baya tawuce gida “Ammeii zaune kan kujere tana fira da daliya , azla tashigo tagaidata tawuce warta sama tayo wanka sa’annan tasauko qasa dan cin abunci yau batasa manurma girka mata waniba abunda tagani shi taci shinkafa damiyar kifi se cslo da jus din kwakwa  gefe ga ferfesun hanta ….Citake amma Sam batasan dadin abun ba daliya ta lura da yanayinta tacemata ehtee mekeda munki hmm kawai tace zangayamiki qanwa bayanzu bah,,,, Ammeii takallesu tace kutabbatar kunyi solved din matsalar intafi qarfinku kunemi taimakon nagabanku…daliya tace Bakomai ammeii hankalina bazai kwantaba sena cire yayata a damuwa… Gud Allah yabar min Ku yayana ameen….Sekusan 9:00 suka tashi  …..azla taje domin sallamar almajirai fuskarta bayabo ba fallasa ….Takoma tana karanta wata jarida a lanbun gidan taji wayarta naqara seda takusa tsinkewa Sa’ annan tadaga ….shiru tayi batace komai ba  …Kusan minti biyu sannan ..Daya bangaren akace barka da hutawa sarauniyar kyau da kwalliya mai fararen ido tamkar hasken fitila mai fararen hakora tamkar hasken wata, mai dogayen gabobi tamkar bishiyar dabino,mai hasken fata kamar mijinta mai dimples kamar angonta kamar Nada matukar resemble da sahibinta ….Dogon nishi tayi domin bazata kasa gane wannan muryar ba ….Yakatsemata tinani….Sunana arnaf utba ” dukda baki nemi sanin hakanba ina miki maraba da xuwa birnin xuciyata nabarki lfy…..Azla kam kasa janye wayar tayi akunnenta To waishi yanada hankali kuwa dayake cewa barka da xuwa birnin xuciyarsa …Mtsss ni azatansa ko maza sunkare zan so sane wawa kawai tayi tsaki takoma cikin gida   …..Zee takira tagayamata zee kam kadan xuciyanta yafashe tadai danne abun …tacemata allah yaqara dan qon kauna ta tsinke wayar …Mamaki yacika azla ita abun dry ma yabata Toni ancemiki ina sansa ne …Shiga tayi yau cikin wata doguwar riga Yr kanti ja  komai nata jane tayafa gyalenta ja da baki tasaka glass dinta siriri dashi fari irin na doctors …Tafiya take tana tunanin abubuwan dake gudana can gurin wani pharmacy taganshi yariko hannun wani dattijo bai gantaba seta samu kanta dasan sanin meke faruwa ribas tayi tasake koma wa baya tashiga dayan titin taga yasaka shi a taxi yabiya kudi yayi bayanin inda za’akaishi ….Azla ido taxubama tsohon Wanda duk tufafinsa yawun goro ne da taba se dan banxan datti …amma arnaf ba kyama ya rungumesa yana lallashi setaji abun duk yabata sha’awa….Meya maidaki nan keda xakije office…Yakatsemata  tinani ..zuwa nayi ka cika alqawarinka dan nasan kobanxova zaka Bini…..Yanda take zancen yabasa dry ok muje nabaki ba’ anan   ba azala tace…ai agaban kowa kasaba marina So bana kunyar kowa yagani …Murmushi yayi har kumatunsa suka lotsa yace kije nace ko se na jaki ne harara tamasa sannan taja motar ta yabiyota baya gudu take sosai taki tsayawa ganin tana gudu yasa arnaf tsayawa yana hangen motarta har tabace masa …..Itakuwa tinaninta yakasa cimmata ne …grace takira ta gayamata kowa yaxo batanan …..Karfe biyu darabi tashiga toilet danyin alwala fitowar daxatayi taji kamshinsa aikuwa rufe ganbun toilet din tayi tasake budewa tabbas shine yabawa toilet baya yana kallan babban pic din ta Wanda tayi ashigarsu da abaya baqa da fara tayi kyau sosai dasosai…..meya kawoka office dina mekazo yi da ixinin wa kashigo….Duk atare take jeromasa tmbyy nan dry kawai yayi….Wace tmby zan amsa wace xan bari…..Nazo cika alqawari ne tinda dazu guduwa kikayi …Bata kara tanka masa yajuyo yana kallanta tamarasa abunyi “Yana kusantota tana karabawa har takai qarshen bangon tajuya bawani saura yacigava da karasowa  har yakai suna jin bugawar xuciyoyinsu ido tarufe  yatsaya kallanta yace mai kyau ….yatsurawa pinky lips dinta ido yana hadiyar yawu yakaimata kiss a lips  dinta turasa tayi da karfi kai wane irin dan iskan mutun ne dazaka zo min dawannan mummunan abun ….Murmushi yayi yace xaki gane nan gaba ..  Har yabude ganbun dakin sekuma yajuyo yace mata wlcm 2 my hrt babyMuje zuwaFollow mee